iqna

IQNA

Sadio Mane
Tehran (IQNA) Hotunan Sadio Mane dan kasar Senegal na kungiyar Bayern Munich, yana karatun kur'ani ya samu karbuwa daga wajen musulmi masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488838    Ranar Watsawa : 2023/03/20

Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar kasar Senegal, Sadio Mane , shi ne aka zaba a matsayin gwarzon dan wasan kwallon kafa na nahiyar Afrika, kuma ya samu kyautarsa ​​a wani biki.
Lambar Labari: 3487582    Ranar Watsawa : 2022/07/23

Tehran (IQNA) Dan wasan musulmi dan kasar Senegal, Sadio Mane , wanda ya bar Liverpool a kwanan baya ya koma Bayern Munich a Jamus, ya dauki nauyin ayyukan alheri da dama a kauyensa na haihuwa tare da canza wannan kauyen da ba a san shi ba kuma mai nisa.
Lambar Labari: 3487478    Ranar Watsawa : 2022/06/28